ha_tq/deu/23/12.md

235 B

Don me Yahweh ya ba da umarnei wa mutanen Isra'ila game da yanda za su yi bayan gari?

Yahweh yana tafiya cikin tsakanin wurin taror, dole ne taror shi zama da tsarki domin kada Yahweh ya ga wani abu mara tsarki ya juya daga garesu.