Za a bar Ba'idome ya shiga taro Yahweh domin shima Ba'isra'ile ne kuma Bamasare zai shiga taron Yahweh tun da shike Isra'ila sun taba zama bayi a ƙasarsa.