Ba za su iya shiga taron domin basu zo sun tarye Israílawa da gurasa da ruwa ba akan hanya lokacin da suka fito daga Masar kuma suka yi hayar Bala'am ya la'anta su.