ha_tq/deu/23/01.md

152 B

Wanene ba za a yadda masa ya shogo taron Yahweh ba?

Duk wani wadda aka yi wa gaban sa rauni ko dandaƙa, ko shegen ɗa ba zai shigo taron Yahweh ba.