Mutumin dole ya biya shekel hamsin na azurfa aga mahaifinta kuma zai ɗauki yarinyar ta zama matarsa a maimakon ya kore ta.