ha_tq/deu/22/23.md

333 B

Menene ya sa mutanen Isra'ila aka umarcesu su jejjefe ga mutuwa yarinya da ke budurwa da ke da wani mai tashinta, kuma aka same ta da wani mutum suna kwance tare?

Aka uamrcesu su jejjefe su ga mutuwa domin yarinyar bata yi kururruwa ba ko da shike tana cikin birnin kuma kuma domin mutumin ya ɓata natar maƙwabcinsa Ba'israile.