ha_tq/deu/22/22.md

155 B

Menene dole ya faru idan aka iske mutum yana kwana da matar wani?

Dukkan mutumin da macen za a jejjefe su har su mutu domin a kawar da wannan muguntar.