Idan ba a ga shaidar budurcin ta ba, dole a kawo ta a jejjefe ta da dutse har ga mutuwa domin ta aikata abin kuya.