ha_tq/deu/21/20.md

442 B

Menene dole mahaifa da mahaifiyar gagarerren ɖan za su fada wa dattawan birnin?

Mahaifa da mahaifiyar gagarerren ɖan dole su gaya wa dattawan, ''Wannan ɖan namu gagarerre ne kuma mai tayaswa ne, shi mai zarinci ne kuma mashayi ne kuma ba ya ji muryarmu.

Menene ya sa dattawan birnin za su jejjefe shi har ga mutuwa?

Dole su jefi shi ga mutuwa domin su kawar da mugunta daga cikinsu, kuma domin dukka Isra'ila su ji kuma su tsorata.