ha_tq/deu/21/18.md

197 B

Ga wanene mutum zai ɖauke gagarerren ɖa kuma mai tayaswa idan ɗan ba zai yi biyayya da muryar mahaifarsa ko mahaifiyarsa ba?

Mutumin da matarsa za su kawo ɗan wa dattawa zuwa ƙofar birnin.