ha_tq/deu/21/15.md

259 B

Idan mutum yana da mata biyu, kuma ya ƙi wanda ta haifa masa haifuwar farkon sa na miji, ta yaya zai raɓa kayan gádonsa wa 'ya'yansa?

Mutumin zai amince da wanda ya ke ɗan farin matan da ya ke ƙi ta wurin bashi kaso biyu na dukkan abin da ya mallaka.