ha_tq/deu/21/13.md

321 B

Har yaushe ne baiwar macen za ta yi makokin mahaifiyarta da mahaifinta?

Za ta kasance a makokin mahaifiyarta da mahaifinta na wata kafin ta zama matar mutumin.

Ta yaya mutumin Isra'ila zai yi da baiwa da ya ɖauke ta a matsayin matarsa idan ba ya jin daɗinta?

Zai barta ta tafi maimakon sayar da ita domin kuɗi.