397 B
397 B
Menene Musa ya gaya wa mutanen Isra'ila su yi idan suka fito su yi yaki da maƙiyinsu kuma Yahweh Allahnsu ya ba su nasara?
Aka gaya masu su ɗauke maƙiyinsu a matsayin bayi.
Ta yaya mutumin Isra'ilawa zai amsa wa macen da aka ɗauke ta baiwa?
Idan mutum ya ga kyakkyawar mace wadda ya ke so ya ɖauka a matsayin matarsa, zai kawo ta gidansa inda za ta aske kanta ta kuma yanke farshenta.