ha_tq/deu/21/06.md

275 B

Wane abu ne dole dattawan birnin kusa da mutumin da aka kashe za su yi domin zub da jinin nan a gafarta shi?

Dattawan birnin dole su wanke hannunsu a kan karsanar wadda aka karya wuyanta su kuma ce, ''Hannayensu ba su zubar da wannan jinin ba kuma idanunsu ba su gani ba.