ha_tq/deu/21/05.md

169 B

Ya ne Yahweh yake son mutanen Isra'ila su ji ƙalmomin firistoci?

Yahweh yana son su kaɓi shawarar firistoci kamar hukunci ta kowace jayayya kuma da zancen mutunci.