ha_tq/deu/21/01.md

191 B

Menene zai faru idan wani da aka kashe aka same shi kwance a fili kuma ba a san wanda ya kai masa hari ba?

Dattawa da alƙalai za su auna zuwa garuruwan da ke nan kusa da wanda aka kashe.