ha_tq/deu/20/19.md

236 B

Menene Isra'ila za su da bishiyoyin biranen da suka kai hari?

Isra'ila ba za su hallaka itatuwan da za a iya ci kamar abinci, amma za su iya tsaran itatuwan da ba a iya cin su kamar abinci domin su gina kagara da su gába da birnin.