ha_tq/deu/20/16.md

231 B

Me ya sa mutanen Isra'ila za su halakar da komai da ke numfasawa cikin biranen ƙasar da Yahweh zai ba su a matsayin gádao?

Dole su hallakar da komai domin mutanen ƙasar kada su koya masu ayukan kyama da zunubi a gare Yahweh.