ha_tq/deu/20/05.md

169 B

Menene mutum zai yi idan ya gina sabuwar gida kuma bai buɖe shi ba?

Zai koma gidansa domin kada ya mutu cikin yaƙi sa'anan wani mutum dabam ya yi bikin buɗewarsa.