Firist zai yi magana da mutane ya gaya masu kada su ji tsoro, amma Yahweh yana tare da su ya yi fada a madadinsu.