Dole ne mutanen Isra'ila kada su ji tsoro domin Yahweh Allahnsu, wanda ya fitar da su daga ƙasar Masar, zai kasance tare da su.