ha_tq/deu/19/17.md

462 B

Menene za a yi idan jituwa ta zo tsakanin mutane biyu?

Maza biyun, wanda jituwar ta faru tsakanin su, dole su tsaya a gaban Yahweh, a gaban firistoci da alkalai masu hidima a wancan lokaci. Alƙalan za su yi bicike sosai; su duba, idan mai shaidar mai shaidar zur ne kuma ko ya yi shaidar karya game da ɗan'uwarsa.

Menene za a yi idan aka taras da shiadar karya?

Idan shaidar mai shaida ya zama karya, za a yi masa kamar yadda ya so a yi wa ɗan'uwarsa.