ha_tq/deu/19/15.md

121 B

Shedu nawa ne ake bukata kafin a tabatar da zance?

Ya kamata shedu biyu ko uku su yi magana kafin a tabatar da zance.