ha_tq/deu/19/11.md

331 B

Menene zai faru idan wani yana ƙin makwabcinsa, yana kwanto yana jiransa, ya tasar masa ya yi masa rauni, sai kuma ya gudu zuwa daya daga birnin tsira?

Dattawan garin mutumin dole su aika a kawo shi daga can daganan su miƙa shi a hannun ɖan'uwan mai bin hakƙin jini domin a kashe shi kamar hukuncin alhakin jini a Isra'ila.