ha_tq/deu/19/06.md

159 B

Menene ya sa wanda ya kashe wani zai gudu zuwa birnin tsira?

Zai gudu domin kada ƴan'uwanen marigayan cikin fushi su bi sa, su kama shi kuma su kashe shi.