ha_tq/deu/19/04.md

194 B

Wane tanadi ne Yahweh ya yi wa mutumin da ya kashe makwabtcinsa ba don ya yi niya ba, kuma bai ki shi ba a dá?

Yahweh ya tanada birane uku na tsira wanda mutumin zai iya gudu kuma ya zauna.