ha_tq/deu/19/01.md

181 B

Menene ya sa Yahweh ya umarce mutanen su zaɓa birane guda uku a tsakiyar ƙasar?

Ya umarce mutanen su zaɓa birane guda uku domin duk wanda ya kashe wani zai iya gudu zuwa can.