ha_tq/deu/18/22.md

145 B

Menenen manufan idan annabcin da aka yi da sunan Yahweh bai faru ba?

Idan annabci bai faru ba, lailai annabcin abu ne da Yahweh bai faɗa ba.