ha_tq/deu/18/20.md

187 B

Menene zai sa mutuwar annabi?

Annabi zai mutu idan ya yi maganar isgilanci cikin sunar Yahweh, maganar da Yahweh bai umarce shi ya faɖa ba, ko ya yi magana a cikin sunan wasu alloli.