ha_tq/deu/18/12.md

145 B

Menene ya sa Yahweh zai kore al'umman daga ƙasar?

Yahweh zai kore al'umman daga ƙasar domin suke sauraran waɗanda suke yin tsafi da maita.