ha_tq/deu/18/09.md

242 B

Menene waisu ayukan banƙyama na biye da wadannan al'ummai?

waisu ayukan banƙyama sua sa ƴaƴansu su ketere wuta, suna yi hamfani da maita ko mai faɖin gaubu, ko mai sihiri, ko mai amfani da maita da kuma mai magana da ruhohin matattu.