ha_tq/deu/18/06.md

275 B

Yaushe ne Balebiye zai yi hidima cikin wurin da Yahweh ya zaɓa a matsayin wurinsa mai tsarki?

Balebiye zai yi hidima a wurin da Yahweh zai zaɓa a matsayin wuri mai tsarki idan ya fito daga kowanne kofar birnin Isra'ila da marmari da dukkan ransa ya yi hidima wa Yahweh.