ha_tq/deu/18/03.md

397 B

Menene za a ba wa firist daga hadayun mutanen?

Za a bawa firist kafada, kumatu biyu, da kuma kayn cikin sá ko na tunkiya da na nunan fari na hatsi, da na sabon inabi, na mai, da na gashin tumaki daga hadayun mutanen.

Menene ya kamaci firistoci su karɓi wadanan gabobin daga hadayun mutanen?

Za su karɓi waɗannan gabobin domin Yahweh ya zaɓesu su tsaya su yi aiki a cikin sunan Yahweh.