ha_tq/deu/18/01.md

143 B

Menene zai sa Lebi firistoci su ci baye-bayen Yahweh kamar gádon su?

Lebi firist zai ci baye-bayen domin basu da gádo a cikin yan'uwansu.