Dole ne ya ajiye naɗeɗɗen littafi wa kansa domin kada zuciyar sa ya kumbura bisa kan 'yan'uwansa, kuma domin kada ya kyauce daga bin dokokin.