ha_tq/deu/17/18.md

307 B

Menene aka umarce sarkin ya aje tare da shi kuma ya karanta dukkan kwanakin rayuwarsa, domin ya koya girmama Yahweh Allahn sa, kuma ya kiyaye dukkan kalmomin dokokin sa da kuma umarnin sa?

Dole ne ya rubuta wa kansa littafin dokokin wanda zai kasance tare dashi kuma ya karanta shi dukan kwanakin ransa.