ha_tq/deu/17/16.md

391 B

Menene dole zai sa srki Isra'ila ba zai kara wa kansa dawakai ba, ko ya sa mutanen su koma Masar domin sarki ya kara wa kansa dawakai?

Tilas ne ba zai kara wa kansa dawakai ba ko ya sa mutanen su koma Masar domin Yahweh ya ce masu kada su koma can kuma.

Menene ya sa aka giyawa sarki kar ya kara ma kansa mataye?

Ba zai kara wa kansa mataye domin kada su juya zuciyar sa daga Yahweh.