Duk wanda ya yi isgilanci kuma bai saurare firist ba ko bai saurare alƙali ba, tilas ne ya mutu domin a kawas da mugunta daga Isra'ila.