Dole ne su je wurin firist da Lebiyawa kuma da wurin Alƙali wanda ke aiki a lokacin domin neman shawaran firist.