ha_tq/deu/17/02.md

210 B

Menene aka ce wa Isra'ilawa su yi idan suka ji wai wani ko wata cikin biranen suka aikata abin da ke mugu a gaban Allahnsu?

Isra'ilawa za su yi bincika mai kyau domin su tabatar ko gaskiyane kuma tabatacce.