ha_tq/deu/17/01.md

217 B

Menene ya sa Isra'ilawa ba za su miƙa hadayan ta sá ko tunkiya da ya ke da kowane lahani ko abin da bashi da kyau ga Yahweh ba?

Gama zai zama da kyama idan suka miƙa hadayan dabba mai lahani ko mai mumunan abu.