ha_tq/deu/16/16.md

360 B

A wane Bukukkuna uku ne dole mazan Isra'ila su hallara a gaban Yahweh a wurin da Yahweh ya zaɓa?

Dole su hallara a gaban sa a Bukin gurasa mara gami, Bukin makonni, kuma a Bukin Bukukkuna.

Mnene kowane na mijin Isra'ilawa ya kamata ya ba wa Yahweh a maimakon zuwa da hannun wofi?

Kowane na mijin Isra'ilawa zai ba da abin da zai iya bayarwa ga Yahweh.