ha_tq/deu/16/13.md

234 B

Wane Buki ne aka umarce Isra'ilawa su kiyaye har kwanaki bakwai bayan suka gama tattara amfaninsu daga masussukansu kuma daga wurin matsewar inabinsu?

Za su kiyaye Bukin Bukoki har kwanaki bakwai bayan suka fara tattara amfaninsu.