ha_tq/deu/16/09.md

308 B

Ta yaya Isra'ila za su yi shiri su fara Bukukkunan Makanei wa Yahweh?

Isra'ilawa za su kirga mako bakwai daga lokacin da suka fara sa lauje ga hatsinsu da ke tsaye.

Wane gudumawa ne Isra'ilawa za su ba da shi a Bukin Makonni?

Tilas ne su ba wa Yahweh baikon yardan rai yadda Allahnsu ya albarkace su.