ha_tq/deu/16/07.md

294 B

Menene Isra'ilawa za su yi a rana ta bakwa sa'ada da suke Bukin Ƙeterewar?

A rana ta bakwai, za su yi muhimin taro kuma ba za su yi ko aiki ba.

Menene yakamata Isra'ilawa su yi farkon ranaku na shida sa'ad da suke Bukin Ƙeterewa?

Isra'ilawa za su ci gurasa marasa gami har rana shida.