Yaushe za a yi hayan ƙeterewa?
Za a miƙa hadayan Ƙeterewar da yamma da faɖuwar rana, a dai-dai lokacin da shekarar da suka fito daga Masar.
A ina ne Isra'ila za su miƙa hadayan Ƙeterewar?
Za su mika hadayar a wurin da Yahweh zai zaɓa a matsayin wuri mai tsarki.