ha_tq/deu/16/03.md

437 B

Menene ya sa Isra'ilawa bna za su gurasa mai gami ko yisti cikin dukan iyakokinsu a lokacin kwanaki bakwai ba?

Ba za su ci gurasa mai gami ko wanda ke da yisti ba domin suka fito daga ƙasar masar a gagauce.

Menene Isra'ilawa za su yi da kowane nama da suka mika shi hadaya da yamma a rana ta farko?

Isra'ilawa ba za su ci duk wani nama da aka miƙa shi hadaya da yamma na rana ta farko ba domin kada ya ragu ya kwana har safiya.