ha_tq/deu/16/01.md

324 B

Menene ya sa Isra'ila za su kiyaye watan Abib kuma su kiyaye Bukin Ƙeterewa ga Yahweh Allahnsu?

Yahweh ya fito da Isra'ila daga Masar da dare a watan Abib.

Menene isra'ila za su yi domin su kiyaye Keterewa?

Za su miƙa hadayan waisu tumaki da garkunaku cikin wurin da Yahweh zai zaɓa a matsayin wurinsa mai tsarki.