ha_tq/deu/15/19.md

393 B

Menene tilas Isra'ila za su yi da 'ya'yan farin garkunansu dana tumakinnsu?

Dole ne su ci 'yan farin a gaban Yahweh kowace shekara da su da iyalinsu cikin wurin da Yahweh zai zaɓa.

Menene Isra'ilawa za su yi da ɗan farin dabba idan ta gurguntaka ko ta makanta ko tana da wani cikas ko na wane iri?

Tilas ne ba za su miƙa ta hadaya ga Yahweh ba, amma za su ci shi cikin garurrukansu.