ha_tq/deu/15/18.md

177 B

Me ya sa ba zai dama da damuwa ba Isra'ilawa su sake bayin su?

Ba zai zama damuwa ba domin ya yi bauta na shekaru shida kuma ya ninka biyu darajar mutumin da aka yi hayarsa.